HausaAnyi “Sama da Fadi” da Kudin Gado kimanin N350m...

Anyi “Sama da Fadi” da Kudin Gado kimanin N350m a Kotun Shari’a ta Kano

-

- Advertisment -spot_img

Kudi Sama da N345million sun yi batan dabo daga asusun babbar kotun Shari’a a jihar Kano, a cewar rahoton gidan rediyon Freedom. Babban Alkalin kotun Shari’ar jihar Grand Khadi Tijjani Yakasa ya tabbatar da hakan inda yace an kai karan lamarin ofishin sauraron kararraki da yaki da rashawa na Kano domin bincike. Sakataran kotun, Haruna Khalil, ya bayyana cewa tuni an kafa kwamitin bincike domin gudanar da bincike kan lamarin.

A cewarsa, kudin da suka bata kudaden gadon mutane ne da aka ajiye a hannun kotun domin rabawa masu hakki.

Yace an gano kudaden sun yi batan dabo ne yayinda akayi kokarin cire wasu kudade, kawai sai aka ga milyan 9 kawai suka rage a asusun.

An tattaro cewa bayan nada kwamitin bincike, an sake sace wasu kwamfutoci daga kotun don kawo cikas ga bincke. A cewar shugaban hukumar yaki da rashawa a hukumar Kano, Mahmud Balarabe, yace an gayyaci dukkan wadanda suke da hannu, ciki har da ma’aikatan banki.

Madogara: Legit

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Latest news

Bawa Hale and Hearty After Slumping in Aso Rock – EFCC

The Chairman of the Economic and Financial Crimes Commission (EFCC) Abdulrasheed Bawa slumped at the third National Identity Day...

Nigeria’s Cumulative Debt Hits N35.4tr

Nigeria’s total Public Debt Stock (PDS) has reached N35.465 trillion as of June 30 this year, the Debt Management...

Zamu Baiwa Jonathan Damar yin Takara idan yana so – APC

Uwar Jam'iyyar APC ta kasa ta bayyana cewar idan har tsohon shugaban kasa Dr. Goodluck Jonathan ya tsallako cikin...

Bandits Kill One, Abduct Nine in Sokoto Village

Gunmen suspected to be Bandits believed to have escaped from the military onslaught in neighboring Zamfara State have killed...
- Advertisement -spot_imgspot_img

Hukumar Zakkah ta kaddamar da dashen-itacen dabino a Sakkwato

A lokacin bikin kaddamarwar, Mataimakin-Gwamnan jihar Sakkwato Alhaji Muhammad Maniru Dan'iya wanda shine ya wakilci Gwamnan jiha, Hon. Aminu...

West ham FLOP Haller nets Four goals in his Ajax UCL Debut

Sebastian Haller makes history as he scores four goals in Ajax 1 -5 trashing of Sporting CP in his...

Must read

STATEMENT: Sokoto is Home to Every Nigeria by Gov. Tambuwal

(Being text of the address Gov. Aminu Waziri Tambuwal...

Tambuwal’s Legacies: Business no More as Usual for Thieves in Sokoto State by Dr. Nasir Daniya

In the Seat of the Caliphate, gradually, both the...
- Advertisement -spot_imgspot_img

You might also likeRELATED
Recommended to you