HausaBayan Shekaru 7 Kotu ta Yanke Hukuncin Daurin Rai...

Bayan Shekaru 7 Kotu ta Yanke Hukuncin Daurin Rai da Rai ga Wadan suka Sace Abu Dan-Kure a Sakkwato

-

- Advertisment -spot_img

An kammala Shari’a ta farko da na sani a kan (kidnappers) masu Garkuwa da Mutane don karbar kuddin fansa.

Ranar alhamis wani alkalin babba kotun tarayya (Federal High Court) dake Sokoto Justice Rilwanu Aikawa ya yanke wa yan ta’addan da suka sace fitaccen dan kasuwar nan Alhaji Abu Dan-Kure a shekarar 2013 suka kuma sako shi bayan kwanaki shida, ya rasu bayan kwana 11.

Mutane 4 daga cikin 6 da aka kama da laifi – bayan biyu sun mutu a tsare – alkalin ya yanke masu hukuncin daurin rai da rai tare kuma da maido da kudin fansa da suka karba Naira Miliyan 50, da biyan wasu Miliyan 50 na diyya ga iyalan mamacin, sannan da N200,000 da aka kashe wajen kai masu kudin a kauyen Kwali na cikin Abuja, kamar yadda gidan Talabijin na RTV Sokoto ya rawaito, kuma lauyan masu kara Barrister Rilwanu Magaji ya tabbata da haka.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Latest news

Bawa Hale and Hearty After Slumping in Aso Rock – EFCC

The Chairman of the Economic and Financial Crimes Commission (EFCC) Abdulrasheed Bawa slumped at the third National Identity Day...

Nigeria’s Cumulative Debt Hits N35.4tr

Nigeria’s total Public Debt Stock (PDS) has reached N35.465 trillion as of June 30 this year, the Debt Management...

Zamu Baiwa Jonathan Damar yin Takara idan yana so – APC

Uwar Jam'iyyar APC ta kasa ta bayyana cewar idan har tsohon shugaban kasa Dr. Goodluck Jonathan ya tsallako cikin...

Bandits Kill One, Abduct Nine in Sokoto Village

Gunmen suspected to be Bandits believed to have escaped from the military onslaught in neighboring Zamfara State have killed...
- Advertisement -spot_imgspot_img

Hukumar Zakkah ta kaddamar da dashen-itacen dabino a Sakkwato

A lokacin bikin kaddamarwar, Mataimakin-Gwamnan jihar Sakkwato Alhaji Muhammad Maniru Dan'iya wanda shine ya wakilci Gwamnan jiha, Hon. Aminu...

West ham FLOP Haller nets Four goals in his Ajax UCL Debut

Sebastian Haller makes history as he scores four goals in Ajax 1 -5 trashing of Sporting CP in his...

Must read

STATEMENT: Sokoto is Home to Every Nigeria by Gov. Tambuwal

(Being text of the address Gov. Aminu Waziri Tambuwal...

Tambuwal’s Legacies: Business no More as Usual for Thieves in Sokoto State by Dr. Nasir Daniya

In the Seat of the Caliphate, gradually, both the...
- Advertisement -spot_imgspot_img

You might also likeRELATED
Recommended to you