HausaGwamnatin Jihar Sakkwato za ta Hukunta Masu Sare Itatuwa...

Gwamnatin Jihar Sakkwato za ta Hukunta Masu Sare Itatuwa Barkatai

-

- Advertisment -spot_img

Wannan gargadin ya fito ne daga bakin Kwamishinan Ma’aikatar Kula da Muhalli na Jahar Sokoto, Alhaji Sagir Attahiru Bafarawa a yau a lokacin da ya ke jagorantar shugabanni da darakatocin Ma’aikatar wajen tattaunawar da shugabannin masu aikata ire-iren wadannan laifukan sare-itatuwa a wannan jaha.

A lokacin da yake karin haske akan wannan lamarin, babban-sakataren Ma’aikatar, Alhaji Mu’azu Abubakar (Madawakin-Sokoto) ya sanarda masu aikata irin wadannan laifukan sare-itatuwa akan cewa kowane lokaci daga yanzu Ma’aikatar Kula da Muhalli za ta iya gurfanarda duk wanda aka sama yana sare-itatuwa barkatai domin biyan bukatar kan shi a gaban kuliya.

MD SEPA, Alhaji (Dr) Kasimu Muhammad Yabo ya kara jaddadawa masu aikata irin wannan laifi a matsayin masu karya daya daga cikin dokokin Kare Muhalli na wannan jaha. Saboda haka a cewar shi, duk wanda aka sama yana aikata hakan zai fusknci hukunci daidai da laifin da ya aikata.

Daraktan Kula da Tsirrai da gandun-daji a Ma’aikatar, Alhaji Salisu A. Shehu ya yi karin-haske akan cewa aikata irin wadannan laifukan ba karamin illa ke da shi ba ga Muhallin mu saboda haka ya yi gargadi ga masu aikata hakan da su daina aikata hakan tunda sauran lokaci, tun kafin lokaci ya kure musu.

A na su jawabin, shugabannin masu gudanarda ire-iren wannan dabi’ar sare-itatuwa barkatai domin samarda gawayi sun yi alkawalin cewa ba zasu sake aikata ire-iren wadannan halayen ba kuma a shirye su ke su baiwa Gwamnati goyon-bayan da ta ke bukata a kodayaushe a wannan jaha.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Latest news

Bawa Hale and Hearty After Slumping in Aso Rock – EFCC

The Chairman of the Economic and Financial Crimes Commission (EFCC) Abdulrasheed Bawa slumped at the third National Identity Day...

Nigeria’s Cumulative Debt Hits N35.4tr

Nigeria’s total Public Debt Stock (PDS) has reached N35.465 trillion as of June 30 this year, the Debt Management...

Zamu Baiwa Jonathan Damar yin Takara idan yana so – APC

Uwar Jam'iyyar APC ta kasa ta bayyana cewar idan har tsohon shugaban kasa Dr. Goodluck Jonathan ya tsallako cikin...

Bandits Kill One, Abduct Nine in Sokoto Village

Gunmen suspected to be Bandits believed to have escaped from the military onslaught in neighboring Zamfara State have killed...
- Advertisement -spot_imgspot_img

Hukumar Zakkah ta kaddamar da dashen-itacen dabino a Sakkwato

A lokacin bikin kaddamarwar, Mataimakin-Gwamnan jihar Sakkwato Alhaji Muhammad Maniru Dan'iya wanda shine ya wakilci Gwamnan jiha, Hon. Aminu...

West ham FLOP Haller nets Four goals in his Ajax UCL Debut

Sebastian Haller makes history as he scores four goals in Ajax 1 -5 trashing of Sporting CP in his...

Must read

STATEMENT: Sokoto is Home to Every Nigeria by Gov. Tambuwal

(Being text of the address Gov. Aminu Waziri Tambuwal...

Tambuwal’s Legacies: Business no More as Usual for Thieves in Sokoto State by Dr. Nasir Daniya

In the Seat of the Caliphate, gradually, both the...
- Advertisement -spot_imgspot_img

You might also likeRELATED
Recommended to you